In baku manta ba dai
majalisar ta Kano ta dakatar da binciken nata ne sakamakon wata takarda
da gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ya rubuta wa zauren majalisar
yana mai hakurkurtar da ‘yan majalisarTakardar da kakakin majalisar ta
Kano, Rayit Honarabul Kabiru Rurum ya karanta a zauren majalisar ta
bukaci da majalisar ta Kano da ta dakatar da binciken Sarki da masarauta
musamman saboda wasu manyan kasar nan da suka bukaci da a yi
hakanGwamna Ganduje ya bayyana wa majalisar sunayen wadanda suka nemi
gwamnan da ya sanya baki wajen dakatar da binciken wanda cikinsu akwai:
Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, Shugabannin jam’iyyar
APC, Tsofaffin shugabannin Nijeriya, Janar Ibrahim Babangida da
Abdussalamu Abubakar, Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, manyan ‘yan kasuwa
Aliko Dangote da Aminu DantataNAN ta tattaro cewa ziyar ta Sarki Sanusi
har ila yau na da alaka da batun tattaunawa da masu ruwa da tsaki na
yankunan Arewa da na Kudu maso gabashin NajeriyaKu biyo mu a shafukanmu
na dandalin sada zumunta: Read more: https://hausa.naij.com/1110535-dalilin-da-yasa-sarkin-kano-ya-kaiwa-mukaddashin-shugaban-kasa-osinbajo-ziya.htm
In baku manta ba dai majalisar ta Kano ta dakatar
da binciken nata ne sakamakon wata takarda da gwamna Abdullahi Umar
Ganduje na Kano ya rubuta wa zauren majalisar yana mai hakurkurtar da
‘yan majalisar
Takardar da kakakin majalisar ta
Kano, Rayit Honarabul Kabiru Rurum ya karanta a zauren majalisar ta
bukaci da majalisar ta Kano da ta dakatar da binciken Sarki da masarauta
musamman saboda wasu manyan kasar nan da suka bukaci da a yi hakan
Gwamna
Ganduje ya bayyana wa majalisar sunayen wadanda suka nemi gwamnan da ya
sanya baki wajen dakatar da binciken wanda cikinsu akwai: Mukaddashin
Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, Shugabannin jam’iyyar APC,
Tsofaffin shugabannin Nijeriya, Janar Ibrahim Babangida da Abdussalamu
Abubakar, Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, manyan ‘yan kasuwa Aliko
Dangote da Aminu Dantata
NAN ta tattaro cewa
ziyar ta Sarki Sanusi har ila yau na da alaka da batun tattaunawa da
masu ruwa da tsaki na yankunan Arewa da na Kudu maso gabashin Najeriya
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
0 comments:
Post a Comment